Masu ruwa da tsaki a jam'iyyar Social Democrats (SPD) sun tsayar da shugaban gwamnati mai barin gado Olaf Scholz a matsayin wanda zai rike kambun jam'iyyar a zaben watan Febrairun da ke tafe Jam'iyyar ...